✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda ake miyar Ukazi

Assalamu alaikum Uwargida tare da fatan alheri, kuma ana cikin koshin lafiya. Har ila yau ba zan fasa da fada muku cewa yana da kyau…

Assalamu alaikum Uwargida tare da fatan alheri, kuma ana cikin koshin lafiya. Har ila yau ba zan fasa da fada muku cewa yana da kyau mace ta koyi girki na kowace kabila a kasar mu Najeriya ba, domin rike maigida da kuma hana shi fita waje cin abinci.