✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Mauludin Sheikh Nyass ya gudana a Katsina

A ranar Asabar da ta gabata ce aka gudanar da bikin Mauludin Sheikh Ibrahim Nyass a birnin Katsina, inda mabiya darikar Tijjaniya suka fara shiga…

A ranar Asabar da ta gabata ce aka gudanar da bikin Mauludin Sheikh Ibrahim Nyass a birnin Katsina, inda mabiya darikar Tijjaniya suka fara shiga birnin Katsina tun kwana biyar kafin isowar ranar gudanar da bikin na tunawa da ranar haihuwar wannan shahararren malami dan kasar Senegal wanda ya bar duniya sama da shekara 30 da suka wuce.