✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yakubu Dogara ya lashe zabensa

Shugaban Majalisar  Wakilai Yakubu Dogara ya lashe zabensa na Majalisar  Wakilai mai wakiltar mazabar Dass/Bogoro/Tafawa Balewa. Dogara ya samu kuri’a 73,609, inda Dalhatu Abubakar Kantana na …

Shugaban Majalisar  Wakilai Yakubu Dogara ya lashe zabensa na Majalisar  Wakilai mai wakiltar mazabar Dass/Bogoro/Tafawa Balewa.

Dogara ya samu kuri’a 73,609, inda Dalhatu Abubakar Kantana na  APC ya samu kuri’a 50.708.