✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan bindiga sun budewa matafiya wuta a kusa da dutsen Zuma

‘Yan bindigar sun afkawa jama’a ne da misalin karfe 9:00 na daren yau Talata kamar yadda wani direba ya bayyanawa Aminiya bayan taso daga yankin…

‘Yan bindigar sun afkawa jama’a ne da misalin karfe 9:00 na daren yau Talata kamar yadda wani direba ya bayyanawa Aminiya bayan taso daga yankin Zuba zuwa cikin garin Abuja.

Cikakken rahoton na nan take.