✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yar Sheik Dakta Ahmad Gumi ta rasu

A yau Litinin Allah Ya yi wa Maryam Ahmad Gumi rasuwa, ‘yar Sheikh Dakta Ahmad Gumi wadda ta yi ta fama da rashin lafiya a…

A yau Litinin Allah Ya yi wa Maryam Ahmad Gumi rasuwa, ‘yar Sheikh Dakta Ahmad Gumi wadda ta yi ta fama da rashin lafiya a Abuja.

Za a yi jana’izarta yau bayan Sallar azahar a gidan marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gumi.

Allah Ya yi mata rahama.