Search
Subscribe
Za a karfafa tsaro a barikin ’yan sanda da ke Akwanga

Za a karfafa tsaro a barikin ’yan sanda da ke Akwanga

Gwamnan Jihar Nasarawa, Alhaji Umaru Tanko Almakura, ya nanata kudurin gwamnatinsa na karfafa tsaro a barikin ’yan sandan kwantar da tanzoma ta 38 da ke garin Akwanga.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin