✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Za a sake zabe a mazabun jihohin Kano, Benuwe da wasu 4

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce, a za a sake zabukan Gwamnoni a wasu mazabun jihohin da suka hada da:  Kano,…

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce, a za a sake zabukan Gwamnoni a wasu mazabun jihohin da suka hada da:  Kano, Bauchi, Benue, Filato, Sakkwato da Adamawa, sakamakon rashin kammala zaben da aka yi ranar 9 ga Maris 2019.

Za a dai sake zabukan ne a ranar 23 ga Maris 2019, kamar yadda shugaban kwamitin sadarwa na INEC Festus Okoye ya sanar a Abuja.

An sanar da sakamakon gwamnoni 22 cikin 29.