✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben 2019: Atiku ya fadi rumfar zabensa

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fadi rumfar zabensa, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar APC Muhammadu Buhari ya…

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fadi rumfar zabensa, yayin da abokin takararsa na jam’iyyar APC Muhammadu Buhari ya yi nasara.

Atiku ya samu kuri’u 167 yayin da Buhari ya samu kuri’u 186 a rumfar zabe ta unguwar Ajiya a Yola rumfa mai lamba 012, rumfar da Atiku ya kada kuri’arsa a jihar Adamawa.