✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben Gwamna: PDP ce ta lashe rumfar zaben Shekarau

Jam’iyyar PDP a Mazabar Giginyu ta samu nasar da kuri`a 143 akan abokiyar karawarta jam`iyyar APC wacce ta samu kuri`a 91 a zaben Gwamna da aka…

Jam’iyyar PDP a Mazabar Giginyu ta samu nasar da kuri`a 143 akan abokiyar karawarta jam`iyyar APC wacce ta samu kuri`a 91 a zaben Gwamna da aka gudanar a yau din man.

Mazabar Giginyu ita ce mazabar tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma zababben Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau.