✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zulum ya nada matashi a matsayin sabon Shehun Bama

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya nada sabon Shehun Bama. Bayan rasuwar daya daga cikin manyan sarakunan jihar Borno, Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibni Umar…

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya nada sabon Shehun Bama.

Bayan rasuwar daya daga cikin manyan sarakunan jihar Borno, Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibni Umar Elkanemi, an maye gurbinsa da dansa Umar Ibn Kyari Al’amin Elkenemi a matsayin sabon Shehun Bama.

Marigayin Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibni Umar Elkanemi mai shekara 63, ya rasu ne da yammacin ranar Litinin 27 ga watan Afrilu 2020 a wani asibiti a Maiduguri babban birnin jihar Borno.

Sabon Shehun Bama Umar Ibn Kyari Al’amin Elkenemi