✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An tabbatar da Adamu Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince tare da tabbatar da mukaddashin Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya Muhammad Adamu a matsayin sabon Sufeto Janar na…

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince tare da tabbatar da mukaddashin Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya Muhammad Adamu a matsayin sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda a yau Alhamis.

Gwamnan jihar Ekiti Dakta Kayode Fayemi, ne bayyanawa wakilinmu hakan bayan taron da suka yi a fadar shugaban kasar a Abuja.

A ranar 15 ga watan Janairu aka baiwa Muhammad Adamu mukamin mukaddashin Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya.