Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An haramta bara ko bada sadaka a titunan Jihar Adamawa

Gwamantin Jihar Adamawa ta kafa dokar hana bara da hukunta masu ba mabarata sadaka a kan tituna.

ADVERTISEMENT