✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An sako tagwayen da aka yi garkuwa da su a Zamfara

Rahotanni na bayyana cewa, an sako tagwayen amaren da aka garkuwa da su wata daya kenan. Rahoton ya kara da cewa, masu garkuwan sun karbi…

Rahotanni na bayyana cewa, an sako tagwayen amaren da aka garkuwa da su wata daya kenan.

Rahoton ya kara da cewa, masu garkuwan sun karbi Naira miliyan 15 kafin a sako su.

Tagwayen Hassana da Hussaina yanzu haka sun hadu da iyalansu.

Cikakken rahoton na nan tafe.