Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An samu tashin gobara a gidan Gwamnatin Benuwai

Rahotanni daga jihar Benuwai na cewa, an samu tashin gobara a wani sashi na gidan gwamnatin jihar Benuwai da ya faru jiya Laraba.

Gobarar dai ta fara ne daga cikin dakin injin gidan zuwa sashin qididdigar kudi da kuma tsohon zauren taro na Banquet hall.

ADVERTISEMENT

An dai bayyana cewa, tashin gobarar ta fara ne sanadiyyar tangardar wutar lantarki wanda ya shafi wasu sashi a gidan.

ADVERTISEMENT