✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ba na rubuta waka kafin rerawa – Sani Audun Inka

Ganin yadda Jihar Zamfara ta yi suna wajen samar da fitattun makada da mawakan gargajiya, wadanda suka yi fice a duniya kuma duniya ta san…

Ganin yadda Jihar Zamfara ta yi suna wajen samar da fitattun makada da mawakan gargajiya, wadanda suka yi fice a duniya kuma duniya ta san su, amma abin ka da rayuwa, duniya ba ta bar su ba, sun tafi kushewa.