Bello ya cika alkawari

Bello ya cika alkawari
Bello ya cika alkawari

Fitaccen Jarumin nan Bello Mohammed Bello ya cika alkawarin da ya yi na cewa zai aske gashin kansa idan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben bana. Dan wasan ya sake wani hoto da ke nuna ya aske kansa tas, kamar yadda kafafen sadarwar zamani da dama suka nuna. A baya dai wani ya yi masa tayin Naira dubu 500 don ya aske kansa a wani fim amma ya ki.

 

Tura
A latsa wannan alamar domin shiga zauren Jaridar Aminiya