✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Bidiyo: Ba ma goyon bayan kafa Amotekun – Fulanin jihar Oyo

Yadda wasu kungiyar Fulani suka bayyana ra’ayoyinsu game da shirin kafa kungiyar tsaron shiyyoyi shida ta Amotekun. Fulanin jihar Oyo sun nuna rashin amincewar su…

Yadda wasu kungiyar Fulani suka bayyana ra’ayoyinsu game da shirin kafa kungiyar tsaron shiyyoyi shida ta Amotekun.

Fulanin jihar Oyo sun nuna rashin amincewar su na wannan kudirin gwamnatin jihohin wajen kafa wannan rundunar tsaron Amotekun.