✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Cocin Katolika ya kafa cibiyar tattaunawa kan zaman lafiya a Jos

Archbishop na darikar Katolika Shiyyar Jos, Bishop Ignatius Kaigama ya bude wata cibiyar tattaunawa kan samar da zaman lafiya da cocin Katolika ta gina a…

Archbishop na darikar Katolika Shiyyar Jos, Bishop Ignatius Kaigama ya bude wata cibiyar tattaunawa kan samar da zaman lafiya da cocin Katolika ta gina a Jos fadar Jihar Filato.