✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Daga taskar tsohon mai hoto BABA SHETTIMA 01

 

Bikin bude Kamfanin Mulmula Karafa na Jos (Jos Steel Rolling Mill) wanda Shugaban Kasa kuma Babban Kwamandan Asakawaran Najeriya Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari ya kaddamar a ranar 25 ga Maris, 1983

 

Shugaban rundunar sojin Birtaniya Lord Mountbuttong (a dama) a lokacin da ya kai wa Firaminista Sa Abubakar Tafawa Balewa ziyara a ranar 13 ga Mayu 1965