✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Farashin shinkafa zai faxi warwas a kasuwannin kasar nan – Kani Faggo

Tsohon babban sakataren a ma’aikatar filaye da safiyo kuma fitaccen manomi daga yankin karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi Alhaji Kani Abubakar Faggo ya bayyana…

Tsohon babban sakataren a ma’aikatar filaye da safiyo kuma fitaccen manomi daga yankin karamar hukumar Shira ta Jihar Bauchi Alhaji Kani Abubakar Faggo ya bayyana cewa sakamakon yadda bana aka yi noma sosai a sassa daban-daban na kasa nan da watanni masu zuwa farashin shinkafa da masara da sauran kayan abinci za su fadi kasa warwas.