✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gwamna Ganduje ya amince da sabbin masarautu 4 a Kano

Gwamnan jihar Kano Abdullahi  Umar Ganduje ya rattaba hannu akan kudirin dokar kirkiro da sabbin masarautu hudu a jihar da suka hada da:  Gaya, Rano,…

Gwamnan jihar Kano Abdullahi  Umar Ganduje ya rattaba hannu akan kudirin dokar kirkiro da sabbin masarautu hudu a jihar da suka hada da:  Gaya, Rano, Karaye da Bichi wanda duk kansu lardi ne da ke da hakimai karkashin masaratar Kano.

Bayan rattaba hannu a game da amincewar ‘yan majalisar Kano, Gwamnan Kano ya ce, nan bada bata lokaci ba, za a zabi sarakunan a masarautun.