✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Kanawa ke shirin zaman gida

Tun bayan sanarwar gwamnatin jihar Kano game da dokar hana fita na mako guda, wasu ke shirin sayan kayan amfanin yau da kullum a kasuwannin…

Tun bayan sanarwar gwamnatin jihar Kano game da dokar hana fita na mako guda, wasu ke shirin sayan kayan amfanin yau da kullum a kasuwannin jihar.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka a lokacin da ya yi wa jama’ar jihar jawabi.

Gwamnan ya ce dokar za ta fara aiki ne daga karfe 10 na daren ranar Alhamis.

Wannan dokar da Gwamnatin jihar ta sanar an yi ne don hana yaduwar cutar Coronavirus a jihar da ta bulla.

Gefen hanyar kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano
Wani sashi na cikin Kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano

Cikin babban shagon Sahad Store da ke Kano
Wani sashi na cikin Kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano

Wani sashi na cikin Kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano

Wani sashi na cikin Kasuwar Abubakar Rimi da ke Sabon Garin Kano

Hoto: Sani Maikatanga