Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Sarkin Lafiya Mustapha Agwai ya rasu

Mai Martaba Sarkin Lafiya babban birnin jihar Nasarawa, Alhaji Isa Mustapha Agwai 1 ya rasu.

Madakin Lafiya, Alhaji Isiyaka Dauda ne ya tabbatar da rasuwar Sarkin yau Alhamis.

ADVERTISEMENT

Cikakken rahoton na nan tafe.

 

ADVERTISEMENT