✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda ake rainon jaririyar soyayya

Duk wani abu mai rai daga karami yake farawa, sannan ya girma a hankali har ya zama gangaram! Soyayya ma ruhi gare ta, kamar shuka…

Duk wani abu mai rai daga karami yake farawa, sannan ya girma a hankali har ya zama gangaram! Soyayya ma ruhi gare ta, kamar shuka ce da ake dasawa a zukata, don haka tana bukatar raino da ban ruwa, kamar dai yadda ake yi wa tsiron da aka dasa. Idan haka ne kuwa, to ga wasu shawarwari na yadda ake rainon jaririyar soyayya, kamar yadda Mudassir Ningi ya bijiro mana da su: