Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar #RevolutionNow a Legas

Masu zanga-zangar #RevelutionNow wato juyinjuya hali sun fara gangami a wasu yankunan Legas da jihar Ogun, a Legas da sanyin safiyar yau Litinin an girke jami’an tsaron karta kwana wadanda suka hadar da soji da ‘yan sanda a wuraren da ake tsanmanin masu shirya zanga-zangar zasu yi gangami a daidai lokacin da wasu sashin na masu zanga-zangar ke hankoran yin zanga-zangar juyin juya hali na nuna rashin goyan bayan su ga gwamnati.

ADVERTISEMENT

Wasu na shirin yin zanga-zangar nuna goyan bayansu ga gwamnatin shugaba Buhari tare da nuna adawar su da cin hanci da rashawa.

ADVERTISEMENT